Alƙurani Mai Girma Quran Hausa logo Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

by Quran Audio Library

🗂️ Education

🆓 free

4.9/5 ( 613+ reviews)
Android application Alƙurani Mai Girma Quran Hausa screenshort

Features Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙurani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙurani na duniya ne ya yi zayyanar cikin ban-ƙaye.Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waƙafi domin Allah Maɗaukakin Sarki.***Keɓance-keɓancen Manhajar:***- Sauƙin amfani ƙaramar fuska tare da damarmaki masu yawa- Binciken gaggawa da sauri Bincike a Nassoshin Alƙurani da - Sunayen surori da Juziai- Karatun Alƙurani Ka more da jaratun Alƙurani Mai Girma daga kwafi tatacce mai adon mai janhankali- Tarjamar Maanonin Alƙurani Mai Girma Ka fahimci Alƙurani da -Yarenka ta Hanyar Tarjamar Maanoninsa zuwa Yaren Halshen Hausa- Lissafin Yarurruka Buɗe Manhajar da Yarenka ko kuma Yaren da ka ke shaawar buɗe Mushafin da shi- Tilawowi Sauraren Tilawar Alƙurani Mai Girma da Sautin Makaranta Shahararru da Maabota Tilawowi daɗaɗa.- Tarjama ta Sauti: Sauraron Tarjama ta Sauti na Maanonin Alƙurani Mai Girma da Yaren (sunan yaren a nan)- Makunnin Sauti nai ci gaba: Makunnar za ta ba ka damarmaki na ci gaba kamar Maimaitawa domin taimaka maka a wajen haddar Al ƙurani mai Girma- Wa ƙa fi: Raɓa Alamomi Manazarta da kulawa da da su, don samun sauƙin komawa zuwa wuraren dakatawa a wajen wasu ayoyi ayyanannu.- Matattara: Raɓa kowane adadi na ayoyi zuwa matattara, domin saurin komawa garesu nan gaba.- Raɓa abubuwan da suka faɗo: Raɓa abubuwan da suka faɗo da tuntuntuni a lokacin Tilawar Alƙurani, ko karanta Tarjamar maanoninsa.- Tarayya: Tarayyar Ayoyin ko Maanoninsu zuwa abokanka ta hanyar Manhajoji da zaurukan sa da zumunta.- Tsari na da ban: An zaɓi launuka da zayyana mai hutar da idanu, da tsare-tsare na zamani da aka tsakurosu daga gargajiyar masu magana da yaren Halshen HausaDesigned and developed by: https://smartech.online

Secure & Private

Your data is protected with industry-leading security protocols.

24/7 Support

Our dedicated support team is always ready to help you.

Personalization

Customize the app to match your preferences and workflow.

Screenshots

See the Alƙurani Mai Girma Quran Hausa in Action

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa Screen 1
Alƙurani Mai Girma Quran Hausa Screen 2
Alƙurani Mai Girma Quran Hausa Screen 3

Get the App Today

Download on Google Play

Available for Android 8.0 and above